DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu masu garkuwa da mutane don neman kuɗin fansa sun harbe ɗan uwansu yayin da suke yunƙurin garkuwa da wasu mutane...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Fadar gwamnatin Amurka ta tabbatar da kai hari kan ayarin motocin ofishin jakadancin Amurka a Najeriya, to amma ta ce babu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kotu ta bayar da belin malamin Musuluncin nan, Dokta Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi, wanda ake zargi da furta miyagun kalamai ga...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Daruruwan masu aikin tafinta ‘yan kasar Afghanistan wadanda suka yi wa sojojin Burtaniya aiki a Afghanista sun makale a otel-otel din...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar kare afkuwar hadurra ta kasa, Ta ce sama da mutane Dubu 40 ne ke mutuwa a Najeriya a duk shekara,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta kasa INEC da Hukumar Yaki da Rashawa ta EFCC tare da sauran masu ruwa da tsaki...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin taraiyya ta amince da fitar da zunzurutun kudi har naira bilyan 19 da milyan 24 domin aikin horas da masu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya roki shugaban kasa Muhammadu Buhari, da kada ya bada izinin tafiya hutun karo karatu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Masu ruwa da tsaki da wasu ‘yan Najeriya a kusan kowane bangare na bayyana mabambantan ra’ayoyi kan mulkin Shugaba Muhammadu Buhari,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata mata ta rasu, wasu mutum 16 kuma sun samu munanan raunuka a sakamakon ruwan sama da iska mai karfi a...
Wani jami’in Hukumar Yaki da Masu Karya Tattalin Arziki (EFCC) ya rasa ransa a wani fada da ya barke tsakaninsa a abokan aikinsa a Jihar Sakkwato....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A tsarin ƙabilar Bodi da ke ƙasar Habasha, mazaje masu ƙaton tumbi su ne waɗanda mata suka fi rububi kuma suka...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata Babbar Kotu da ke Ekiti ta yanke hukunci kisa ta hanyar rataya kan mutane uku da ta samu da laifukan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Najeriya ta ce ta tsara wani kundi da zai taimakawa sabuwar gwamnati ta Bola Tinubu, kan yada za ta cire...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Kano ta sanar da cewa A Yau za ta fara aikin yi wa maniyyatan aikin hajjin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yan sanda sun tsare wasu kananan yara maza uku da mata biyu kan zargin ayyukan kungiyar matsafa da kuma sace-sace a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An cafke wani matashi mai shekara 23 dauke da kunshi 605 na tabar wiwi a unguwar Kofar Mata da ke...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani da ’yan bindiga suka kai hari gidansu da nufin yin garkuwa da mahaifinsa a Jihar Kano ya yi dambe...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ƙungiyar Likitoci Masu Neman Ƙwarewa ta kasa ta ayyana shiga yajin aikin gargaɗi na kwana biyar kan gaza biya mata buƙatunta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jibrin Baba Ndace, tsohon wakilin jaridar Blueprint a ɓangaren tsaro, ya bayyana cewa ya rubuta littattafai uku ne a kan yaƙi...