DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mutane uku ne suka rasa rayukansu yayin da daya ya samu rauni a wani hatsarin da ya faru a hanyar Legas zuwa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) ta ce za ta ɗau mataki kan dakataccen kwamishinan zaɓe na jihar Adamawa,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An umurci shugabannin Nijeriya da su daina salon rayuwa irin ta ikirari da alfahari da suke yi, su yi aiki...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Tsohon shugaban Najeriya Muhammadu Buhari bai hana sabon shugaban ƙasar Bola Tinubu binciken jami’an gwamnatinsa ba. Cikin wani saƙo da mai magana...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar ‘yan jarida ta yanar gizo ta Jihar Kano ASKOJ, kungiya ce mai fafutukar ganin an inganta aikin jarida mai da’a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin jihar Zamfara, ta ce ba za ta yi sulhu da ‘yan bindigar da ke addabar jihar, a wani sabon mataki na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Babban sakataren ma,ikatar kula da tarihi da al’adu ta jihar Kano Arc. Ahmad Abba Yusuf na taya al’ummar Kano murnar bikin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu ’yan daba a ranar Talata a kauyen Dakasoye da ke karamar Hukumar Garun Malam ta Jihar Kano, sun kashe wani...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja, a ranar Talata, ta dakatar da gwamnan jihar Kano,Abba Yusuf, da kuma babban lauyan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN lyaye sun fara kokawa da karin kudi ga sabbin dalibai masu karatun digiri na farko da Jami’ar Bayero da ke...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero CFR, JP CNOL, ya nada hakimai takwas domin inganta ci gaban masarautar jahar kano. Hakan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Fitaccen lauyan kare hakkin bil’adama Dr. Audu Bulama Bukarti, ya ƙalubalanci ƙungiyar malaman jami’o’in Najeriya ASUU kan cewa ba su taɓa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar kula da yanayi ta najeriya, NiMet, ta yi hasashen cewa za’asamu gajimare da tsawa farawa daga yau zuwa Ranar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna a ranar Alhamis, 22 ga watan Yuni, ta kama wasu gungun barayin layin dogo. Wata sanarwa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, a ranar Litinin ya rantsar da sabbin Kwamishinonin Jihar su 19. An rantsar da su...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A ranar Alhamis din makon jiya ne Daraktan Ayyuka a Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arziki Tu’annati (EFCC), Abdulkarim Chukkol...
DAGA KABIRU BASIRU BASIRU FULATAN Ministan tsaron Rasha Sergei Shoigu ya ziyarci sojojin kasar da ke yaki a Ukraine, kamar yadda kamfanin dillancin labaran kasar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya dakatar da albashin ma’aikata 10,800 da Gwamna Ganduje ya ɗauka a ƙarshen mulkinsa. Akanta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Daruruwan masu zanga-zanga a yau sun yi zanga-zanga a titunan Kano domin nuna rashin jin dadinsu da yadda gwamnatin jihar ke ci...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Alhazan duniya kimanin milIyan biyu ciki har da ‘yan Najeriya ne ke shirin hawan Arafah a ranar Talata, yayin da wasu ‘yan...