Kano na da ƙananan hukumomi 44 1-Ƙaramar Hukumar Ƙaraye Mai bayyana sakamako shi ne Dr. Mukhtar Musa Jumullar masu kaɗa ƙuri’a: 82,692 Waɗanda aka tantance: 31,134...
Wani soja ya harbe wani jigon Jam’iyyar PDP, Akinlabi Akinnaso, har lahira a Karamar Hukumar Idanre da ke Jihar Ondo. Lamarin ya...
Tsohon Shugaban Hukumar Zabe ta Kasa (INEC), Farfesa Attahiru Jega, ya ce abu ne mai yiwuwa a iya yin kutse cikin rumbun adana bayanan...
Shugabar karamar hukumar Calabar ta Kudu a jihar Cross River, Misis Esther Bassey ta rasu. Majiyoyi sun shaida wa Daily Trust cewa Bassey ta rasu ne...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce ta kama mutane 85 waɗanda ta ke zargin ‘yan bangar siyasa ne tare kuma da ƙwato muggan...
Gwamnatin Tarayya ta bayar da umarnin rufe iyakokin ƙasar na sa’a 24 gabanin babban zaɓen ƙasar da ke tafe a ranar Asabar. Hakan na kunshe ne...
Manoma dama sauran Al,ummar najeriya sun yi shirin futowa domin su cinciba Alhaji Atiku Abubakar zuwa kan karagar Mulki 2023. Mano dama sauran Al,ummar najeriya sunyi...
Gwamnatin jahar kano karkashin jagorancin Dakta Abdullahi Umar Ganduje ta bayar da tallafin magungun kyauta ga mata masu yuna biyu a fadin kananan hukumomi...
Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta ce ta fara raba muhimman kayan zabe a fadin Kananan Hukumomin Jihar Yobe. Kwamishinan hukumar A Jihar, Alhaji...
Rundunar tsaro ta hadin gwiwa da ta hada da sojoji, ƴansanda, SSS da NSCDC, sun kama shugabannin kananan hukumomin Ungogo da Rimingado na jihar Kano,...
Hukumar gudanarwa ta Tarayyar Turai ta faɗa wa ma’aikanta da su cire manjahar TikTok mallakar ƙasar China daga wayoyinsu na aiki da sauran naurori saboda...
Wani rahoton Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta fitar ya nuna akalla mace daya na mutuwa kusan kowane minti biyu a yayin haihuwa a shekarar...
Wasu mahara da ba akai ga tantance su wane ne ba sun kai hari kan ayarin magoya bayan jam’iyyar NNPP a unguwar Na’ibawa da...
Yan takarar shugabancin Najeriya 18 sun sanya hannu a kan yarjejeniyar amincewa da sakamakon zaben da za a yi ranar Asabar 25 ga watan nan...
Kotun Koli ta sanya 3 ga watan Maris, 2023 a matsayin ranar da za ta yanke hukunci a shari’ar da ke kalubalantar dokar sauyin...
Wani ɗalibin makarantar sakandare ya ɗaba wa wata malama yar ƙasar Sifaniya wuƙa har lahira a wata makaranta a garin Saint-Jean-de-Luz na ƙasar Faransa. Ɗan sanda...
Wasu magidanta su biyu, Suleman Adamu da abokinsa Amadu, sun shiga komar ƴansanda a Jihar Adamawa bisa zargin su da yin garkuwa da amarya a...
A jiya Talata ne gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da samar da motoci da kuma ayyukan kiwon lafiya kyauta na tsawon mako guda domin sauƙaƙa...
Karen Green ta fara mallakar IPhone a 2007, amma sai ta yi wani abu da mutane da dama ba su yi ba – ba ta buɗe...
Hukumar Shirya Jarabawar Shiga Makarantun Gaba Da Sakandare (JAMB) ta dakatar da rajistar daliban da ke neman gurbin shiga jami’a kai-tsaye (DE) wanda aka fara ranar...