DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Ƙungiyar ƙwadago ta Najeriya NLC ta sake yin watsi da tayin naira 57,000 a matsayin mafi ƙarncin albashi a ƙasar da kwamitin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Haɗaɗɗiyar ƙungiyar ƙwadago ta NLC ta ce zanga-zangar ƙasa baki ɗaya da ta shirya farawa a yau Laraba na nan daram....