Daga Sulaiman Ado Ahmad Chelsea na duba yiwuwar saye dan wasan RB Leipzig da Faransa mai buga gaba Christopher Nkunku, dan shekara 24.(Goal) Kungiyar na...
Daga yasir sani abdullahi Tsofaffin kulob din da dan wasan tsakiya na Denmark Christian Eriksen, mai shekara 30, wato Tottenham da Manchester United, na duba...