Gwamnonin yankin Arewa tare da sarakunan gargajiya sun ba da shawarar a dakatar da dukkan ayyukan hakar ma’adinai a Arewa na tsawon watanni shida, sakamakon tsananin...
Gwamnonin Arewa da Sarakunan Gargajiya sun amince da kafa rundunar ‘yan sandan jihohi domin magance matsalolin tsaro da ke kara kamari a yankin da ma Najeriya...
Tsohon dan takarar shugaban kasa kuma jigo a jam’iyyar PDP, Dele Momodu, ya ce babu wani dan kudu da zai iya kayar da Shugaba Bola Ahmed...
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Neja ta tabbatar da ɓullar wata sabuwar ƙungiyar ta’addanci mai hatsarin gaske, wacce ake kira “Ƙungiyar Mahmuda”. Rahotanni sun tabbatar da cewa...
Shugaban Kungiyar Who Is Fixing The North?, Mustapha Dawood (Sir Sa’e), ya bukaci ‘yan Arewacin Najeriya da su daina mayar da hankali kacokan kan jam’iyyun...
Gyaran Arewa ya zama batun da ya fi dacewa ga al’ummar Arewa maimakon shugabanninta. Ƙungiyar da ke kiran kanta da suna “Who Is Fixing The North?”...
A ranar 22 ga Fabrairu, 2025, wata sabuwar ƙungiya mai suna “Who Is Fixing The North?” ta ƙaddamar da wani yunƙuri na neman a ɗauki...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A lokacin mulkin soja ne ake fafutukar neman jiha, domin kuwa a wancan lokaci mutum guda ne ke da iko. Yanzu kuwa...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Tsohon Gwamnan Jihar Neja, Dakta Mu’azu Babangida Aliyu, ya bayyana cewa babu wata jiha a Arewa Najeriya da ke da kashi 50...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan adam ta Global Community for Human Right Network, ta ƙalubalanci ƴan majalisun ƙasa, waɗanda suka amince da ƙudirin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Malam Abba Adamu Koki ya ce rabuwar kawunan yan arewa da ake samu shi ne babban abin da ke kawo koma...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Zababben Sanatan Zamfara ta Yamma, kuma dan takarar Shugabancin Majalisar Dattawa, Abdul’aziz Abubakar Yari, ya ce tsarin karba-karba na jam’iyyar APC...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ofishin Mai Bai wa Shugaban Kasa Shawara Kan Sha’anin Tsaro (NSA) ta hannun Cibiyar Kula da Makamai ta Kasa...
A yau ne Shugaban Kasa Muhammadu Buhari zai kaddamar da aikin hakar danyen mai na farko a yankin Arewacin Najeriya. Fara hakar danyen man a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Hasashen Yanayi ta Najeriya (NiMet), ta sanar da karewar yanayin damina a Arewacin kasar nan, inda ta ce...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sa’o’i kadan bayan ’yan Majalisar Dattawa sun yi barazanar tsige shi kan matsalar tsaro...