Kungiyar APC Patriotic Volunteers ta bayyana matakin da Sarkin Gaya ya dauka na janye sarautar Wazirin Gaya daga hannun tsohon Sakataren Gwamnatin Jihar Kano, Alhaji Usman...
Ofishin Kula da Basussuka na Najeriya (DMO) ya bayyana cewa bashin da ake bin Najeriya ya kai Naira tiriliyan N144.67 ($94.23 biliyan) a ranar 31 ga...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Bayabnan da Manhaja ta tattaron sun ce, a jimilIance wasu sabbin gwamnoni su 13 sun ci bashi da ya kai Naira Biliyan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Majalisar Dattawa ta amince da kudirin bai wa dalibai rance a matsayin doka, biyo bayan tsallake karatu na uku da kudirin ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Yawan bashin da ake bin Najeriya a Kasashen waje zai kai sama da dala biliyan 51 da milyan 759, yayin da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Majalisar zartaswa ta tarayya ta amince da neman lamuni na dala biliyan 3.45 domin gudanar da ayyuka biyar a bangaren samar...
Fitaccen mawakin siyasar nan da ke Jihar Kano, Dauda Adamu Kahutu (Rarara) ya bukaci Babbar Kotun Shari’ar Musulunci da ta yi watsi da karar...