Dakarun hadin gwiwar soji sun dakile wani harin kungiyar Boko Haram a garin Monguno da ke Arewacin Jihar Borno. Majiyoyi sun shaida wa Zagazola Makama, wani...
Ana fargabar wata matar aure mai ’ya’ya tara ta rataye kanta ta bar jariri mai wata hudu a duniya a Jihar Borno. Gab...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kamfanin Man NNPC a Najeriya ya nemi taimakon rundunar soji ta 7 da ke da cibiya a Maiduguri da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An gano wata yarinya mai shekara 13 a Maiduguri, babban birnin Jihar Borno, wadda ta bace kimanin makonni biyu...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Sojojin Najeriya tare da hadin gwiwar ’yan banga a sun kashe mayakan Boko Haram takwas tare da kama daya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Kasa (NEMA), ta raba tallafin kayan abinci da na amfanin yau da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani jirgin yakin sojin saman Najeriya samfurin Super Tucano ya kashe ’yan ta’addan Boko Haram 16 a yankin Banki...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI ’Yan ta’addan kungiyar ISWAP sun kona motoci akalla guda 20 a cikin wata cibiyar bayar da agaji da ke...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dan takarar shugaban kasa na Jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya alkawarin rage haraji da kuma hako danyen mai da ke yankin Arewa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wata tifa makare da shayi ta muttsike akalla mata shida har lahira a unguwar Kaswan Fara da ke...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sojoji sun kashe shahararren dan ta’addan Boko Haram, Lawan Yashin, tare da cafke wani dauke katunan zabe 67...
DAGA KA BASIRU FULATAN Akalla gawarwakin mutum 15 ne aka tsinta a kogin Ngadabul da ke Maiduguri, babban birnin Jihar Borno...