Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya ce gwamnati ta rufe kasuwar Jilli shekaru biyar da suka wuce saboda ana zargin ’yan ta’adda da masu taimaka...
Masu amfani da wutar lantarki a jihohi bakwai — Filato, Gombe, Bauchi, Borno, Adamawa, Taraba da Yobe — za su fuskanci katsewar wuta na tsawon makonni...
Dakarun Rundunar Sojin Najeriya a ƙarƙashin Operation Hadin Kai sun kashe fiye da Ƴan ta’adda 21 a wani mummunan artabu da ya auku a ƙauyukan Sojir...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu zai tashi daga Abuja a ranar Asabar domin kai ziyarar aiki zuwa jihohin Borno, Bauchi da Lagos, kamar yadda Fadar Shugaban...
Rahotanni daga jihar Borno na nuni da cewa hare-hare dakarun Sojin Sama da suka nufaci kaiwa kan ƴan ta’addan da ke ɓoye a yankin ya kai...
Dakarun sojin Najeriya karkashin rundunar Operation Hadin Kai sun dakile wani hari da ‘yan ta’addan ISWAP suka kai kan wani sansanin soji a yankin Mairari na...
Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum, a ranar Talata, ya mika motocin sintiri 63 ga hukumomin tsaro da kuma Rundunar Hadin Gwiwa ta Farar Hula (CJTF)...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta bayyana cewa sama da ƴan Najeriya miliyan 6.2 ne suka kammala rajistar katin zaɓe ta yanar gizo...
Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya haramta siyar da giya da sauran kayan maye a birnin Maiduguri da kewaye, yana mai zargin wasu jami’an...
Hukumar Kula da Yanayi ta Ƙasa (NiMet) ta fitar da gargaɗi kan yiwuwar tsananin zafin rana da ke barazanar jefa lafiyar jama’a cikin haɗari a wasu...
Wani sabon rahoto da aka gabatar a Abuja ya bayyana cewa, akalla mutum 91,740 sun rasa rayukansu sakamakon matsalar rashin tsaro a Najeriya tsakanin shekarun...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Mayakan Boko Haram sun kashe wani hafsan soja da wasu ’yan sa-kai biyu a wani ƙazamin hari a sansanin sojoji a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jam’iyyar APC ta lashe zabukan shugabannin kananan hukumomi da kansiloli 312 a daukacin kananan hukumomi 27 na jihar Borno. Wannan dai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu da ake zargin mayakan Boko Haram ne sun hallaka akalla mutane 11 masu saran itace a Karamar Hukumar Damboa da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar kula da shirin masu hidimtawa kasa ta fara aikin wayar da kan masu hidimitawa kasa kafin rarraba su zuwa wurare...
DAGA A YASIR SANI ABDULLAHI. Yayin da ‘yan Najeriya kuka dangane da halin raɗaɗin tsadar rayuwar da ake fama da ita, tun bayan cire tallafin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Rundunar ‘yan sandan jihar Borno ta ce an hana amfani da gilashin mai kala da kuma rufaffiyar lamba a motoci a jihar....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Al’ummar Musulmai da Kiristoci sun gudanar da addu’o’i na musamman domin rokon ruwan sama da dauwamammen zaman lafiya a Jihar Borno. Dubban...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani babban kwamandan kungiyar Jama’atu Ahlus-Sunnah lid-Da’wah wa’l-Jihād wanda aka fi sani da Boko Haram, Khaid Malam Ali da, Bunu Umar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kamfanin Mai na Kasa (NNPCL) ya ci gaba da aikin hako danyen mai a yankin Tafkin Chadi da ke Jihar Borno,...