DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Chelsea da kungiyar Al-Hilal ta Saudiyya sun fara zawarcin Kylian Mbappe, wanda bai bi tawagar PSG wasannin shirya wa kaka mai...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Chelsea ta tabbatar da daukar matashin dan wasan Portugal Diego Moreira mai shekaru 18 daga Benfica. Moreira ya koma Benfica daga...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon dan wasan tsakiya Arsenal, Barcelona da Chelsea Cesc Fabregas ya sanar da yin ritaya daga kwallon kafa. Dan wasan mai...
Frank Lampard ya ce baya jin za a magance matsalar Chelsea a rana daya, bayan da ya fara da kafar hagu a Wolverhampton. Lampard wanda ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Arsenal ta kammala cinikin dan wasan Italiya da Chelsea Joginho kan fam miliyan 12. Joginho mai shekaru 31 ya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Chelsea ta ɗauki ɗan wasan bayan Faransa Malo Gusto daga Lyon kan kuɗi fam miliyan...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Kungiyar kwallon kafa ta Al-Nassr da ke kasar Saudiyya ta shiga zawarcin dan wasan Chelsea, Ngolo Kante. Kwantaragin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Chelsea ta yi ta ganawa da matashin dan wasan Palmeiras, Endrick amma kuma tana fuskantar gogayya a kan dan Brazil...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADEEN Lokacin da ake fafatawa tsakanin Manchester City da Aston Villa a Villa Park A wannan Asabar aka soma...
DAGA KHADIJA ABDULLAHI MAHMUD A ranar Juma’ar da ta gabata ce Crystal Palace da Arsenal suka bude taro da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Chelsea ta fara tattaunawa da Barcelona kan batun daukar dan wasan tsakiya na Netherlands, mai shekara 25, Frenkie de Jong, wanda ake ta rade-radin cewa Manchester...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Newcastle United na tattaunawa da Chelsea kan daukar aron Timo Werner, dan wasan gaba mai shekara 26, wanda tsohuwar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shahararren dan kwallon kafar duniya, Cristiano Ronaldo, ya shaida wa Manchester United a baya-bayan nan cewa...