Daga Muhammad Muhammad zahraddin Dan wasan gaban Belgium Romelu Lukaku ba shi da sha’awar komawa AC Milan ko Newcastle a kakar wasa ta bana, duk...
Daga Khadija Ibrahim muhmd Barcelona na son daukan dan gaban Arsenal da Faransa Alexandre Lacazette, mai shekara 30, a bazara lokacin kwantiraginsa ya kare da Gunners....
Daga muhammad muhammad zahraddin Liverpool na daf da daukar Luis Diaz, dan wasan gefe dan Colombia mai shekara 24 daga Porto. (Sun) Cristiano Ronaldo na iya barin Manchester United a ƙarshen...
Daga Usman Abdullahi Nguru Manchester United na da kwarin gwuiwar sayen dan wasan tsakiyar Wolves da Portugal Ruben Neves a wannan watan na Janairu. (The Sun)...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Newcastle ta tuntuɓi Arsenal kan ba ƙungiyar aron Pierre-Emerick Aubameyang, dan wasan gaba mai shekara 32 da ke fuskantar matsala da kocinsa Arteta. (Sunday Mirror)...
Tottenham za ta dauko Philippe Coutinho mai shekara 27 daga Barcelona a kyauta, amma Barca ta fi son mika shi ga Everton ko Arsenal domin za su biya ta fam miliyan...