Dan wasan Faransa na kungiyar Paris Saint-Germain Ousmane Dembele ya lashe kyautar FIFA mafi girma ta nuna bajinta a rukunin maza a kasar Qatar. Tsohon dan...
Daga yasir sani Abdullah Manchester United na dubu yuwuwar zawarcin dan wasan Faransa N’Golo Kante, na Chelsea. (Guardian) Liverpool ta tuntubi Ousmane Dembele, mai...
Daga mujahid danlami garba Manchester United ta rubanya kokarinta kan saye ɗan wasan baya a Lille Sven Botman inda suke burin doke AC Milan wajen daidaitawa da ɗan wasan mai...
Daga yasir sani abdullahi Tsofaffin kulob din da dan wasan tsakiya na Denmark Christian Eriksen, mai shekara 30, wato Tottenham da Manchester United, na duba...
Daga muhammad muhammad zahraddin Newcastle United na shirin aikawa da tayi kan golan Paris St-Germain Keylor Navas, sai dai kungiyar ta Faransa na son dan wasan mai shekara...
Daga Yasir sani Abdullah Arsenal za ta saurari tayin da duk wata kungiya za ta yi wa Pierre-Emerick Aubameyang, wanda zai iya barin kungiyar a wannan...
Liverpool ta bayyana sha’awarta ta dauko Bukayo Saka, dan wasan gefe mai shekara 20 daga Arsenal. Kwantiraginsa a Emirates za ta ƙare a 2024. (Transfer Window podcast, via Express)...