Daga Yasir sani Abdullah Dan wasan tsakiya na Faransa da Tottenham Hotspur Tanguy Ndombele mai shekara 25 na fatan komawa wata ƙungiyar cikin...
Daga Usman Abdullahi Nguru Manchester United na da kwarin gwuiwar sayen dan wasan tsakiyar Wolves da Portugal Ruben Neves a wannan watan na Janairu. (The Sun)...