Kotun Ƙoli ta tabbatar Da Sanata Monday Okpebholo a matsayin sahihin Gwamnan Jihar Edo. Kotun ta yanke hukuncinta ne a ranar Alhamis, inda ta kawo ƙarshen...
Jami’an hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) sun cafke wasu manyan mutane biyu da ake zargi da hannu wajen kisan matafiya 16 da aka yi a...
Kungiyar Who Is Fixing The North? ta yabawa gwamnan jihar Edo, Sanata Monday Okpebholo, bisa daukar matakan gaggawa biyo bayan kisan gillar da wasu matafiya suka...
Gwamnan Jihar Edo, Monday Okpebholo, ya kai ziyarar jaje ga Gwamnatin Kano da iyalan mafarauta 16 da ’yan bindiga suka kona har lahira a garin Uromi...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Jami’an ‘yan sandan jihar Edo sun kama wasu mutane hudu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne a Kano, bayan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan jihar Edo, Comrade Philip Shaibu, shiga ofishinsa da ke Dennis Osadebey Avenue, wato fadar gwamnatin jihar da ke birnin Benin, babban...