Wasu da ake zargin ’yan fashi da makami ne sun kashe wani matashi a unguwar Ɗanbare da ke Ƙaramar Hukumar Kumbotso a Jihar Kano. AMINIYA ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan sandan jihar Enugu ta kama wani tsohon kansila a karamar hukumar Enugu ta Kudu bisa wasu laifuka da suka hada...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta kama wasu gungun ‘yan fashin babura guda biyu da suke kwacewa jama’a kayansu. Kakakin rundunar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An sake kama wani da ake zargin dan fashin ababen hawa ne mai suna Kingsley kwanaki uku bayan an sako shi...