News4 years ago
Gwamna Buni ya ba da umarnin gudanar da bincike yayin da wani soja ya harbe direban mota a Yobe
daga idirs abubakar Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya bayar da umarnin gudanar da bincike kan zargin kashe wani direba Mohammed Toli da sojoji...