Gwamnan Jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya karɓi korafe-korafen da wasu kungiyoyin addinin Musulunci suka gabatar dangane da karatun da Malam Lawan Triumph ya gudanar....
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnan Jihar Kano, Abba Yusuf, ya kafa kwamitoci biyu na binciken sayar da kadarorin gwamnatin jiha, rigingimun siyasa da kuma binciken ɓacewar...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Kwamishinan lafiya na jihar Kano Dr. Abubakar Labaran Yusuf ya bayyana nasarar da gwamna Abba Kabir Yusuf ya samu a kotun...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan jihar kano Abba Kabir Yusuf ya amince da nadin mutane 10 a matsayin shugabannin hukumomin gwamnatin Kano don cigaba da inganta...