Jagoran Kwankwasiyya, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya taya gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, murnar zagayowar ranar haihuwarsa. A cikin sakon taya murna da ya fitar...
Gwamnan Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya yi kira ga Sarakunan Kano, musamman Hakimai, da su fara shirin gudanar da hawan Sallah cikin tsari da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Kano ta samu bashin Naira biliyan 177.4 daga Hukumar Cigaban Faransa wato French Development Agency domin samar da ruwan sha a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya sha alwashin kai ƙarar alƙalin da ya yi yunƙurin hana dawowar Sunusi,inda yace ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A yau ne Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da fara biyan ƴan fansho sama da dubu biyar haƙƙunan...