Sports4 years ago
Kasuwar ‘yan kwallo: Makomar Aubameyang, Haaland, Luiz, Icardi, Coutinho
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Newcastle ta tuntuɓi Arsenal kan ba ƙungiyar aron Pierre-Emerick Aubameyang, dan wasan gaba mai shekara 32 da ke fuskantar matsala da kocinsa Arteta. (Sunday Mirror)...