Wasu da ake zargin ‘yan kungiyar fafutukar kafa kasar Biafra (IPOB) ne sun kai hari kan wasu direbobin manyan motoci a garin Ogi da ke ƙaramar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaba Bola Ahmad Tinubu ya karya wata sabuwar doka da ya saka a kwanakin baya na rage yawan ƴan rakiya da za...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Mai bai wa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, Nuhu Ribadu, ya bukaci kungiyar kwadago ta Nijeriya NLC da ta janye...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan jihar Imo ta gargadi kungiyoyin kwadago da su guji tursasa masu kada kuri’a a zaben da za a gudanar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar kwadago ta kasa NLC ta yi barazanar kauracewa taron da za ta yi da gwamnatin tarayya a ranar Litinin 30...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa INEC, ta fitar da sunayen ‘yan takarar gwamnan Bayelsa da Imo da aka yi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), ta bayyana damuwarta dangane da karuwar matsalar rashin tsaro da ake fama da...
Wasu ‘yan bindiga sun kone Babbar Kotun Oguta da ke Karamar Hukumar Oguta a Jihar Imo. Harin wanda ya faru a daren ranar Lahadi,...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kasa da awa 48 bayan an sace Kantoman Karamar Hukumar Ideato ta Arewa da ke jihar Imo, Chris...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wasu mahara sun kone ofishin ’yan sanda na yankin Afor Atta da ke Karamar Hukumar Njaba a Jihar Imo. ...