Iran ta ayyana hutun kwanaki uku a babban birnin kasar, Tehran, don gudanar da jana’izar marigayi Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci, Ayatollah Ali Khamenei, kamar yadda...
Gwamnatin Amurka ta sanar da dakatar da wasu takunkuman da ta kakaba wa Iran kan harkokin man fetur na tsawon kwanaki 60, a wani mataki da...
Amurka ta fitar da sharuɗoɗi 14 da ke ƙunshe a cikin yarjejeniyar fahimtar juna tsaƙaninta da Iran wanda ya kama hanyar kawo ƙarshen yaƙin gabas ta...
Masana a harkar man fetur sun bayyana cewa farashin litar fetur (PMS) a Najeriya na iya sauka zuwa kusan naira 900 idan har shirin sulhu tsakanin...
Ƙasashen Biritaniya, France, Germany da Italy sun bayyana cewa a shirye suke su janye takunkuman da aka ƙaƙaba wa Iran. Hakan na ƙunshe ne cikin wata...
Iran ta sake kai hare-hare sassan Isra’ila ta hanyar amfani da makamai masu linzami waɗanda a wannan karon ta yi ruwansu lokaci guda a yankunan kudanci...
Jagoran addini na Iran, Ali Khamenei, ya yi gargaɗin cewa duk wani farmakin da Amurka ta kai kan Iran zai iya haifar da yaƙin yanki. ‘Idan...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Ofishin firaministan rikon ƙwaryar Pakistan, Anwaar-ul-Haq Kakar, ya ce an warware matsalar diplomasiyya da ta gitta tsakanin ƙasar da Iran. Matakin...