Dakarun soji na Operation HADIN KAI sun daƙile hare-haren da mayakan ISWAP suka kai kan sansanonin sojoji guda biyar a lokaci guda a wuraren Delwa da...
Dakarun Sojin Najeriya sun ce sun kashe aƙalla ’yan ta’adda 438 daga ƙungiyoyin Boko Haram da ISWAP a cikin tsawon watanni bakwai da suka gabata, yayin da...
Sojojin Rundunar Operation Hadin Kai sun cafke motocin a-kori-kura guda biyu da ake zargin suna ɗauke da kayayyaki ga ’yan ta’addar ISWAP a Jihar Borno. Jami’in...
Mayaƙan ISWAP sun kai hari a wani ɓangare na sansanin sojoji na 27 Brigade da ke garin Buni Gari, ƙaramar hukumar Gujba a Jihar Yobe, da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Wasu mahara da ake zargi mayaka masu ikirarin jihadi ne sun kashe mutane 13 ciki har da sojoji 3 a jihar...
Mayakan kungiyar ISWAP sun kashe masunta 37 a jihar Borno ta yayin wani hari da suka kai kansu lokacin da suke tsaka da aiki. Jagoran mayakan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI ’Yan ta’addan kungiyar ISWAP sun kona motoci akalla guda 20 a cikin wata cibiyar bayar da agaji da ke...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sojoji sun kashe shahararren dan ta’addan Boko Haram, Lawan Yashin, tare da cafke wani dauke katunan zabe 67...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jiragen yakin sojojin Najeriya sun kashe manyan kwamandojin ISWAP uku a maboyar kungiyar a yankin Tafkin Chadi....