DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya nada sabbin Hadimai 52 domin cike gurbin masu ba da shawara na musamman da...
Matsalar karancin man fetur da aka sha fama da ita na tsawon watanni a Jihar Kano, ta fara ja baya. Kamfanin Dillacin Labarai na Najeriya...
Sabon kwamishinan rundunar yan sandan jihar Kano CP Muhammad Yakubu ya kama aiki, bayan dauke tsohon kwamishina, Mamman Dauda, zuwa jihar Plateau domin gudanar da...
A daidai lokacin da babban zaɓe ke kara ƙaratowa wanda ya rage ƙasa da kwanaki 21 a gudanar da zaɓen gwamnoni a faɗin ƙasar nan wasu...