Dan takarar Shugabanci dalibai mai kula da harkar wasanni na jami,ar Sule Lamido dake jahar jigawa yace zanyi Aiki tukuru domin samar da cigaban dalibai....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wadanda bala’in ambaliyar ruwa ya rutsa da su a jihar Jigawa a shekarar da ta gabata, sun zargi ‘yan kwamitin da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan jihar Jigawa, mai jiran Gado Mallam Umar Namadi, ya ayyana yaki da talauci na daya daga cikin manyan abubuwan da...
Darakta Janar na Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Kasa, Mustapha Ahmed, ya ce akwai yiyuwar za a iya samun ruwan saman kasa da kasa a...
Sakamakon yawan ambaliyar ruwa da ake samu a Najeriya da ke haifar da mummunar asarar shinkafa a kasar nan, Cibiyar Bincike da Inganta Iri ta kasa...
Gwamnatin jihar Jigawa ta ce fiye da mutum 20 ne ake fargabar sun mutu sanadin cutar sanƙarau da ta ɓulla bana a jihar. Jigawa,...
Rundunar ƴansanda a jihar Jigawa ta tabbatar da mutuwar mutum daya a wajen taron siyasa na ɗan takarar gwamna a jam’iyyar PDP, Mustapha Sule...
Allah ya yi wa Sarkin Dutse Alhaji Nuhu Muhammadu Sunusi rasuwa. A cikin tabbataccen adireshin sa na Facebook wani mai rike...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Uwar Gidan Shugaban Kasa, Aisha Buhari, ta garkame shafinta na Twitter bayan caccakar da take sha kan zargin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu mutum bakwai sun rasu a safiyar Asabar sakamakon rushewar gini a Karamar Hukumar Birniwa ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babbar Kotun jihar Jigawa da ke zamanta a Birnin Kudu, ta yanke wa wasu mutum hudu...
DAGA MUSLIM YUNUS ABDULLAHI Wani mamakon ruwan sama da aka tafka ya yi sanadin raba daruruwan mutanen kauyen Karnaya da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ruwan sama da aka kwana 3 ana yi ya hana ɗaliban firamare zuwa makarantar har na tsawon...