DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta cafke sama da mutane 53 da ake zargi da aikata laifuka da suka hada da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan Jihar Jigawa ta cafke wasu mutum hudu da take zargi da ta’adar garkuwa da mutane a Karamar Hukumar Ringim....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Babban kotu a Birnin Kudu a ranar Alhamis ta yanke wa Israfilu Sagiru mai shekara 25 mazaunin kauyen Zarena dake karamar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ma’aikatan gwamnati a jihar Jigawa sun nuna damuwa kan wa’adin da gwamnatin jihar ta bayar na kammala aikin tantancewar da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta kama Usman Yusuf mai shekaru 20 da kuma Ibrahim Aliyu bisa zargin sata a wani...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Majalisar dokokin Jihar Jigawa ta dakatar da shugabannin kananan hukumomi na ‘YanKwashi ya Birniwa da kuma Gumel bisa zargin su da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wasu matasa sun daurawa abokinsu aure da budurwarsa ba tare da sanin iyayensu ba. Wannan al’amari mai kama da al’amara ya...
SAGA KABIRU BASIRU FULATAN An gano wani jariri da aka yar da shi a gona a karamar hukumar Gwaram a jihar Jigawa da safiyar Lahadi....
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Jami’an hukumar tsaro ta farin kaya (NSCDC) a jihar Jigawa sun cafke wani matashi dan shekara 22 kan zargin satar babur...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin jihar Jigawa ta tabbatar da bullar cutar sarkewar numfashi wato (cutar mashako) a jihar. Babban sakataren ma’aikatar lafiya ta jihar,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin jihar Jigawa ta kaddamar da tallafin tallafin karatu ga daliban da suka kammala digiri a wasu jami’o’i. Kwamishinan Yada Labarai, da ...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Wannan ya biyo bayan wata wasika da kakakin majalisar Haruna Aliyu ya karanta a zauran majalisar, wacce gwamna Malam Umar Namadi ya...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wasu fusatattun matasa sun kashe wani Tsoho mai shekaru 50 da ake zargin da satar Shanu mai suna Yahaya Adamu a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. An jefar da gawar wata yarinya ‘yar shekara 16 a cikin rijiya a karamar hukumar Ringim ta jihar Jigawa. Wani dan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta kama Ibrahim Adamu mai shekaru 50 da haihuwa bisa zarginsa da amfani da wani abu mai...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Gwamnatin jihar Jigawa ta ce an samu tsaikon biyan kudaden yan fansho na sama da watanni bakwai ne sakamakon kokarin da gwamnati...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Majalisar zartaswa ta jihar Jigawa ta amince da kashe zunzurutun kudi Naira biliyan 44.7 a cikin shirin karin kasafin kudin 2023....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta cafke wasu mutane da ake zargin sun kware wajen satar shanu da awaki a garin Maigari....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Biyo bayan ziyarar bazata da Gwamna Mallam Umar Namadi ya kai babban asibitin Gumel a ranar Juma’ar da ta gabata, dangane...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Mutane 8 ne aka ruwaito sun mutu yayin da wasu 15 suka samu munanan raunuka a wani hatsarin mota da ya...