Jami’an Hukumar Kula da Ababen Hawa ta Jihar Kano (KAROTA) sun dawo da kayan ICT masu aiki da hasken rana da aka sace daga Makarantar Sakandaren...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A shekarar 2020 hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA karkashin jagorancin tsohon Manajan Daraktanta, Baffa Babba Dan’agundi ta...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Alkalin Kotun mai zaman nata a Noman slands ya Ja kunnen Jami,an Hukumar kula da zirga zirgar Ababen hawa ta jahar Kano...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Kotu ta yankewa wani direba mai suna Kassim Hussain mai shekaru 27 hukuncin daurin shekaru 15 a gidan yari da kuma tarar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Jami’an hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA sun yi arangama da masu tuka babur din Adaidaita sahu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Sabon shugaban Hukumar Kula da zirga zirgar ababen hawa ta jihar Kano da aka fi sani da KAROTA, Injiniya Faisal Mahmud...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Hukumar KAROTA ta kama wasu bata garin matasa da makamai da kuma kayan shaye-shaye a shatale-talen gadar Dangi da ke...