Daga Yasir sani Abdullah Arsenal za ta saurari tayin da duk wata kungiya za ta yi wa Pierre-Emerick Aubameyang, wanda zai iya barin kungiyar a wannan...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Newcastle ta tuntuɓi Arsenal kan ba ƙungiyar aron Pierre-Emerick Aubameyang, dan wasan gaba mai shekara 32 da ke fuskantar matsala da kocinsa Arteta. (Sunday Mirror)...