Daga Kabiru basiru fulatan Juventus na shirin samar da makudan kudade domin jan hankalin Mohamed Salah, dan wasan Liverpool dan asalin Masar mai shekara 29 zuwa Turin. (La Gazzetta...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Mohamed Salah, bai zaku ba ya bar Liverpool a bazaran nan, maimakon haka zai bari har ya yanke shawarar tafiya a shekara...
Ɗan wasan gaba a Portugal Cristiano Ronaldo mai shekara 37 na son ayita ta kare tsakaninsa da wakilinsa kan makomarsa a Manchester United sakamakon yadda rayuwa ta yi...
Daga Yasir sani Abdullah Arsenal za ta saurari tayin da duk wata kungiya za ta yi wa Pierre-Emerick Aubameyang, wanda zai iya barin kungiyar a wannan...
Liverpool ta bayyana sha’awarta ta dauko Bukayo Saka, dan wasan gefe mai shekara 20 daga Arsenal. Kwantiraginsa a Emirates za ta ƙare a 2024. (Transfer Window podcast, via Express)...