Gwamnatin Tarayya ta amince da gina layin dogo na zirga-zirgar cikin birni a Kano, kan kuɗin da ya kai Naira tiriliyan ɗaya, domin inganta harkokin sufuri...
Gwamnatin Tarayya ta ce za ta kashe Naira tiriliyan 1.5 wajen gyara layin dogo jirgin ƙasa mai amfani da lantarki a Kano. Shugaban Kwamitin Ƙasafin Kuɗi...
Rundunar ‘yan sandan hukumar kula da sufurin jiragen ƙasa ta Najeriya (NRC), ta ce ta kama wasu da ake zargi da satar kayan layin dogo a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kamfanin jirgin kasa na Najeriya ya ce za a fara aikin layin dogo daga Kanozuwa Lagos da kuma Port-Harcourt zuwa Aba...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar Kula da Jiragen Kasa ta Najeriya (NRC) ta dakatar da jigilar fasinjoji daga Abuja zuwa Kaduna sakamakon gocewa...