DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Majalisar Dattawa ta sahale wa Shugaba Bola Ahmed Tinubu ciyo bashin Dala miliyan 500 da nufin samar da mitocin wutar lantarki...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Majalisar Dattawa ta kafa kwamiti mai mambobi 45 da za su yi aikin gyaran fuska ga kundin tsarin mulkin Najeriya na 1999....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsofaffin gwamnonin jihar Kano guda biyu, Sanata Rabiu Kwankwaso da magajinsa, Dr Abdullahi Ganduje, sun amince da yin aikin ba da shawara...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Majalisar Dattawa ta tantance tare da tabbatar da sunayen mutum 45 daga cikin 48 da Shugaba Tinubu ya aike mata don amincewa...
Kwamitin Majalisar Wakilan Najeriya da ke bincike kan zargin batar gangar danyen mai miliyan 48 a kasar ya gayyaci Ministocin Kudi da na Shari’a da...
DAGA HASSAN KHALID HAMZA Har yanzu babu wadanda suka maye gurbin Shugaban jam’iyyar APC na Kasa, Sanata Abdullahi Adamu, da mataimakinsa na shiyyar Arewa,...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Shugabancin jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Adamu, ya zabi Sanata Ibrahim Gobir mai wakiltar Sokoto ta Gabas a...