DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu, ya lashi takobin cewa a mulkinsa, babu ɗalibin da zai bar makaranta bai kammala ba saboda...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Kano ta haramta amfani da wasu litattafai a Daukacin Makarantu Masu Zaman Kansu dana Sakai a Fa’din Jihar. Hakan ya biyo...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar gudanarwar Jami’ar Usmanu Danfodiyo ta jahar Sokoto ta karyata rade-radin da ake yadawa na cewa wasu ‘yan bindiga sun kai hari...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kwamishinan Ilimi Na Jahar Kano Alh Umar Haruna Doguwa a wani jawabi da yayi ma manema labarai Kwamishinan Ilimi na Jihar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani, a wata sanarwa da ya fitar na rage kuɗaɗen da ake biya a makarantun gaba...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kwamishinan ilimi, Alhaji Umar Doguwa, ya ce jihar Kao na bukatar Naira biliyan 6 don samar da kujerun zama ga daliban...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kwalejin Ilimi ta tarayya dake Bichi a Jihar Kano ta tabbatar da mutuwar Japheth Solomon, dalibin aji 2 na sashen koyar da...