Aƙalla mutane biyar ne suka rasa rayukansu sakamakon wani rikici da ya ɓarke tsakanin manoma da makiyaya a garin Gulma da ke Ƙaramar Hukumar Argungu a...
Gwamnan Jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya ƙaddamar da wani sabon matsuguni na Rugar Fulani a Karamar Hukumar Nguru, a wani mataki da gwamnati ke fatan...