News4 months ago
Kwankwaso Ya Taya Gwamnan Kano Abba Kabir Murnar Zagayowar Ranar Haihuwarsa
Jagoran Kwankwasiyya, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya taya gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, murnar zagayowar ranar haihuwarsa. A cikin sakon taya murna da ya fitar...