Gwamnatin tarayya ta amince da garambawul ga hukumar masu yi wa kasa hidima (NYSC), a wani mataki na kawo sauyi na farko tun bayan samar da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar NYSC ta tabbatarwa da ƴan yiwa ƙasa hidima cewa za a ƙara kuɗin alawus na N33,000 da ake biyan su a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Babban Darakta Janar na Hukumar Kula da masu yiwa ƙasa hidima Birgediya Janar Yushau Ahmed, ya labarto cewa gwamnatin tarayya na shirin...
DAGA MUSLIM YUNUS ABDULLAHI Hukumar yi wa kasa hidima, NYSC, ta fitar da sabuwar dokar cewa daga yanzu duk wanda zai yiwa ƙasa Hidima sai ya...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ɗaurin shekaru 14 ne hukuncin masu digirin bogi dan kwatano -Bulama Bukart Masana Shari’a a faɗin ƙasa Najeriya sun fara sambaɗo nasu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata matashiya mai yi wa kasa hidima ta mutu tana tsaka da hidimta wa kasar a Jihar Gombe, kamar yadda Hukumar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ministan Wasanni da Harkokin Matasa, Sunday Dare, ya tabbatar da sallamar Darakta-Janar na Hukumar Kula da Masu Yi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An samu tashin gobara a hedikwatar hukumar masu yi wa kasa hidima dake birnin tarayya Abuja ranar Juma’a. ...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Minista a Ma’aikar Ayyuka da Gidaje, Umar Ibrahim EL-Yakub, ya bukaci kamfanonin gine-gine na Najeriya su fara...