Al’ummar wasu kauyuka da ke karamar hukumar Rogo a Jihar Kano na ci gaba da fama da matsalar karancin ruwan sha da ya dade yana addabarsu,...
Mutane da dabbobi na cikin matsanancin halin rashin ruwa mai tsafta a kauyukan Munari da wasu kauyuka a ƙarƙashin ƙaramar hukumar Warawa, jihar Kano. Wannan matsala...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Ma’aikatan hukumar samar da ruwan sha ta jihar Kano sun janye yajin aikin da suka shiga tun ranar 26 ga watan Fabrairun...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Jihar Kano ta ƙaryata zargin da ke cewa ta karɓi bashin ₦177 biliyan domin samar da Ruwan Sha a jihar daga...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Kano ta samu bashin Naira biliyan 177.4 daga Hukumar Cigaban Faransa wato French Development Agency domin samar da ruwan sha a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sakataren zartarwa na hukumar kula da asibitocin jihar Kano Dakta Mansur Mudi Nagoda ya yi kira da jama’a da su kara hakuri...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI TUKUNTAWA A yayin da al’umma ke ta gudanar da ibadar azumin watan Ramadan, Al’ummar ƙaramar hukumar Tudunwadan Ɗankadai a jihar Kano, na...