Rundunar soji ta kama ’yansanda huɗu bisa zargin ci gaba da rakiya ba tare da izini ba ga manyan mutane, lamarin da ya saɓa wa umarnin...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Babban hafsan rundunar tsaro ta kasa (CDS), Janar Christopher Musa, ya bayyana ma su fitowa zanga-zanga dauke da tutar kasar Rasha a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dakarun sojoji da ke karkashin Bataliyar 8 a ranar Talata sun samu nasarar hallaka ‘yan fashin daji da dama tare da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar sojin saman kasar nan ta baiyana cewar dakarunta masu gudanar da shirin sumame na Hadin Kai da Hadarin Daji sun...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun Sojin Najeriya ta musamman da ke zamanta a Abuja ta ce ta samu Maj-Gen Umaru Muhammed da laifin satar $1.476m....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Rundunar sojojin da ke da alhakin wanzar da zaman lafiya a jihohin Filato, Bauchi da Kudancin Kaduna, mai suna Operation Safe Haven...
DAGA SAMEER IDIRS HOTORO An shiga rudani dangane da makomar Mohamed Usman, Jakadan Najeriya a Jamhuriyyar Nijar. Rahotanni na nuni da cewa wata sanarwa daga Ma’aikatar...