Daga Hamza Yusuf Yobe Real Madrid da Paris St-Germain da Bayern Munich da kuma Juventus duka sun fara tattaunawa da wakilan Antonio Rudiger kan yarjejeniyar sayen...
Tottenham za ta dauko Philippe Coutinho mai shekara 27 daga Barcelona a kyauta, amma Barca ta fi son mika shi ga Everton ko Arsenal domin za su biya ta fam miliyan...