DAGA GWANI IBRAHIM SIRAJ ADHAMA A satin da ya wuce ne Malam Bukhari Sunusi da Malama Fatima Abubakar su ka yi nasarar zama gwarazan Musabaqar Alqur’ani...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yan daba sun kashe wani jami’in dan sanda yayin da wani fada tsakanin kungiyoyin ’yan daba guda biyu a unguwar Yakasai...
Ƴan Sanda Sun Kama Ƴan Daba Da Ke Amfani Da Wuƙaƙe Don Cutar Da Mutane A Kano. Rundunar ‘yan sandan jihar Kano tace ta kama...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH. Wasu ’yan daba sun kai hari unguwar Kurnar Asabe da ke Karamar Hukumar Dala a Kano, inda suka...