Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta sanar da cafke wani matashi mai suna Nasiru Shitu, mai shekaru 33, mazaunin unguwar Kofar Waika, bisa zargin sanya kayan...
Rundunar ’yan sanda a jihar Jigawa ta tabbatar da mutuwar mutane shida – ciki har da kananan yara – a wani hadarin jirgin ruwa da ya...
Rundunar Ƴan Sanda ta Ƙasa ta bayyana cewa tana da cikakken masaniya kan shirin gudanar da zanga-zangar lumana da wasu tsoffin jami’anta da suka yi ritaya...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta kama matasa biyar da ake zargin suna kwace wa mutane wayoyi da sauran kayayyaki a cikin birnin Kano, ta hanyar...
Ana zaman zullumi a garin Rano da ke Jihar Kano, bayan da wasu matasa suka kai farmaki ga ofishin ‘yan sanda na garin tare da cinna...
Hukumar ’Yan Sanda tare da haɗin guiwar jami’an Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (DSS) sun kama mutum 20 da ake zargi da kutse cikin tsarin sakamakon...
Wani matashi mai shekaru 25, Mansur Umar, ya shiga hannun ’yan sanda bisa zargin kashe Sulaiman Musa, saurayin ’yar uwarsa, a unguwar Kunya da ke...
Rundunar ‘yansandan Najeriya ta bayyana nasarar da ta samu wajen gano wani haramtaccen wurin hada makamai a unguwar Dorayi Babba da ke cikin birnin Kano, lamarin...
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta gayyaci Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, domin amsa tambayoyi kan rikicin da ya auku yayin hawan Sallah da ya gudana karkashin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano ta samu nasarar cafke wasu mutum hudu da ake zargi da aikata ayyukan ta’addanci, tare da kwato...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano ta tabbatar da kama matasa 17 da ake zargi da shirya tayar da zaune-tsaye a wasu sassan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI TUKUNTAWA Jami’an rundunar ‘yansanda ta jihar Yobe sun kai samame a babbar kotun majistare da ke Potiskum, inda suka dauke wasu abokan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar yan sandan jihar Kwara ta sanar da korar jami’an ta 3 bisa zargin su da taka rawa a kisan wani dalibin kwalejin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce wani mazaunin unguwar Dorayi Kwatas ya kai ma ta rahoton bacewar wani dan uwan shi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta mayar da martani dangane da hotunan wasu ‘yan bindiga da ke baje-kolin kuɗin fansa a shafukan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan jihar Kogi ta tabbatar da cafke sufeto Aminu Mohammed bisa zarginsa da hannu a wani fashi da makami a...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wani Sufeton ‘yan sanda, Ibrahim Sini ya ce ya ki karbar cin hancin Naira Miliyan 150 da ake zargin wani dan kasuwa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu da ake zargin sojoji ne, sun kashe wani ɗan sanda a anguwar okokomaiko da ke ƙaramar hukumar Ojo, jihar Legas. Jaridar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta fitar da sanarwar cewa an tafka kura-kurai da kuma almundahana da ake zargin sun yi wa jerin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ’yan sandan jihar Ribas ta kama jami’an tsaron guda biyar da wasu fararen hula guda tara, bisa zargin su da fashi...