DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rundunar ƴan sandan jihar Borno ta gurfanar da wasu mutane huɗu da ake zargi da yunƙurin cinna wuta a sansanin yan gudun...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Rundunar ƴan sandan jihar Bauchi ta yi nasarar kama Isyaku Babale mai shekaru 30 wanda ke unguwar Dawaki da ke cikin birnin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta bayyana cewa jami’an ta sun kama wasu mutane hudu dake safarar yara kanana a jihar. Jami’an...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan jihar Akwa-Ibom ta bayyana cewa ta kama batagari da a ciki akwai wata mata da ta hada baki...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yansanda a birnin tarayya Abuja, ta ce ta kama wasu mutane 15 da ake zargi da lalata wani rumbun ajiyar kaya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce za ta samar da isasshen tsaro ga ‘yan kasuwar sayar da magunguna na kasuwar Sabon...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yansandan jihar Kano ta ce ta kama wasu mutum uku bisa zargin garkuwa da wani yaro. Cikin wata sanarwa da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rundunar ‘yan sandan jihar Neja ta kama Aisha Jibrin, wata mata ‘yar shekara 57 da ta fara zanga-zanga kan tashin farashin...
DAGA MUHAMMAD BASHIR MUSA A yayin da sace-sacen jama’a ke kara kamari a babban birnin tarayya Abuja, an kama wasu jami’an ‘yansanda bisa zargin kwatar...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Jami’an ‘yan sandan jihar Edo sun kama wasu mutane hudu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne a Kano, bayan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ’Yan Sandan Jihar Jigawa, ta kama wasu mutum uku kan zargin satar awaki 48 a Kananan Hukumomin Babura da Kiyawa na...
DAGA MATYAM BASHIR MUSA Rundunar Ƴan sandan Jihar Legas ta ce ta kama wasu babura na ƴan kasuwa masu haya guda 355 a wani samame...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu ‘yan bindiga sanye da hijabi sun kai hari ofishin ‘yansanda, tare da kashe dan sanda guda daya a kauyen Saki...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI ’Yan sanda sun cika hannu da wani mai kwacen waya da ya guntule wa wani matashi yatsu biyun hannunsa a garin kwace...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN ‘Yansanda sun tabbatar da cewa mutane shida ne suka jikkata a wata arangama tsakanin jami’an tsaro da ‘yan bindiga a kan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI ‘Yan bindigan da suka yi garkuwa da wani tsoho mai shekara 70 Pa Adeife Adelaja sun bukaci a biya su naira...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Rundunar ‘Yan Sandan Filato ta bayyana damƙe mutane uku da ake zargi da safarar muggan makaman da aka yi rikicin kashe-kashe...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta cafke sama da mutane 53 da ake zargi da aikata laifuka da suka hada da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta cafke wasu mutane takwas da ake zargi da yin garkuwa da mutane a kewayen Maigana...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hantar Daba, ɗaya daga cikin riƙaƙƙun ‘yan daba a jihar Kano, ya miƙa kansa ga rundunar ‘yan sandan jihar. A cewar...