DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A kalla mutane 67 ne rundunar ‘yan sandan jihar Gombe ta sanar da batan su tsakanin watan Janairu zuwa Satumbar 2023. Da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan Jihar Kaduna, ta Hallaka wasu mutane hudu da ake zargi da garkuwa da mutane tare da cafke wasu...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rundunar ‘yan sandan babban birnin tarayya Abuja a ranar Alhamis ta ce ta dakile wani mummunan lamari a kasuwar Garki...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rundunar Yan Sanda Jahar Kano Sun Kama Mutane 8 Da Ake Zargi Da Tunzura Jama’a Dake Farwa Wadanda Ake Ikirarin Masu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ’yan sandan Jihar Kano ta ce ta soma gudanar da bincike kan zargin wasu mata masu shiga gidan mutane suna...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kwamishinan ‘yan sandan jihar Adamawa, Afolabi Adeniyi, ya fara gudanar da bincike kan zargin kisan wani yaro dan shekara 17, Abdullahi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ƙara kudi kan kawo bayanan wasu fitattun ‘yan daba da ke cikin jerin sunayen da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan jihar Kebbi ta cafke wasu mutane shida da ake zargi da lalata da kananan yara. Kwamishinan ‘yan sandan jihar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano ta ce ta kama lalatattun magunguna da kuma magunguna na bogi. ‘Yan sandan sun samu gano wadannan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi sun kama wani matashi dan shekara 15 mai suna Adamu Ibrahim...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa mai kula da harkokin man fetur ta rufe gidajen Mai guda biyar bisa laifin damfarar kwastomomi. Shugaban...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta ce jami’anta sun kashe wasu da ake zargin ‘yan ta’adda ne tare da kwato bindiga kirar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta cafke wasu mutane da ake zargin sun kware wajen satar shanu da awaki a garin Maigari....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce ta kama wasu mutane shida da ake zargi da rera kalaman batanci ga maimartaba Sarkin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano, Mohammed Usaini Gumel, yace an kama mutane sama da dubu 1 da ake zargi da aika laifuka,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Rundunar ‘yan sandan jihar Gombe ta sanya dokar hana fita daga Karfe 12 na tsakar dare zuwa karfe 6 na safe, a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Rundunar ‘yan sandan jihar Nasarawa ta tabbatar da sace Sarkin Gurku, Jibrin Mohammed da matarsa da wasu ‘yan bindiga suka yi a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. A ranar Alhamis din da ta gabata ne gwamnatin jihar Zamfara ta karbi ‘yan mata hudu da ‘yan ta’adda suka yi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Rundunar ‘yan sandan Najeriya za ta kama, za ta gurfanar da Shahararren dan wasan barkwanci, Cutie Abiola a gaban kuliya bisa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta ce ta kashe wasu mutane biyu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne tare...