DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Rundunar ‘yan sandan jihar Osun ta haramtawa masu sana’ar tuka baburan Achaba, da aka fi sani da masu tuka okada, sanya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jami’an Rundunar Yan sandan sun ceto wasu mutane uku da wasu mahara suka yi garkuwa da su Wata sanarwa da DSP...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu fitatun masu amfani da Tiktok a Jihar Kano da ke arewacin Nijeriy sun kai wa rundunar ‘yan sandan jihar ziyara...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan jihar Imo ta kama wasu mutane 26 da ake zargin ‘yan kungiyar masu fafutukar kafa kasar Biafra ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta kama wasu gungun ‘yan fashin babura guda biyu da suke kwacewa jama’a kayansu. Kakakin rundunar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘Yan-sanda a jihar Bauchi, ta tabbatar da labarin kisan gillar da wata matashiyar matar aure mai suna Maimunatu tayi wa mijinta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yan daba sun kashe wani jami’in dan sanda yayin da wani fada tsakanin kungiyoyin ’yan daba guda biyu a unguwar Yakasai...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rundunar ‘yan sandan kasar nan ta yi Allah-wadai da abin da ta kira “rashin da’a” da wasu ‘yan sanda suka nuna...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sabon babban sufeton ‘yan sandan kasar nan na riƙo, Olukayode Adeolu Egbetokun ya ƙaddamar da abin da ya kira tsare-tsaren aiki don...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sanda a jihar Ondo ta kama wata ma’aikaciyar jinya, ma’aikaciyar lafiya da kuma mai gadi a cibiyar lafiya ta...
Gwamnatin jihar Niger ta rushe wani ofishin ‘yan sanda da ke birnin Minna babban birnin jihar Gwamnan jihar Umar Ɓago shine ta ba da umarnin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADEEN Rundunar ‘yan sanda a jihar Kano sun damke wasu matasa bisa zargin aikata laifin satar kayan ‘yan kasuwa wadanda rushe-rushen da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin Najeriya ta kubutar da wasu kannana yara tara da ‘yan bindiga...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘Yan Sandan Jahar Kano ta kama tare da holen masu laifuka 96 da suka hada da masu kwacen wayoyin Al’umma...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumomin tsaro a Najeriya sun kaddamar fa farautar ’yan siyasar da ake zargi da yunkurin kawo cikas ga rantsar da shugaban...
DAGA ABDULKADIR MUHAMMADU TUKUNTAWA Wani mutum da aka bayyana sunansa da Osaro Owate, ya shiga hannun hukumar ‘yansandan jihar Ribas bisa zargin kashe mahaifiyarsa a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan kasar nan reshen Abuja ta ce ta ceto mutum 58 da aka yi garkuwa da...
Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano da ke arewacin Nijeriya ta ce ta yi nasarar kama ‘yan daba 83 a lokutan bukukuwan karamar Sallah da aka...
Babban Sufeton ’Yan Sandan Najeriya, Usman Alkali Baba, ya ba da umarnin dauke Kwamishinan ’Yan Sanda na Jihar Adamawa, Mohammed Barde daga Jihar...
An kashe mutum shida, an jikkata wasu da dama a kauyen Utai na Karamar Hukumar Wudil ta Jihar Kano, yayin karashen zaben ranar Asabar....