A wani abu mai kama da fim din nan na “Zootopia” da aka yi a shekarar 2016, ’yan sandan birnin Kalifoniya a kasar Amurka sun dauki...
Wasu yan bindiga sun yi garkuwa da wani attajiri a kauyen Gangarbi da ke karamar hukumar Rogo a Jihar Kano. Yan bindigar sun kuma harbi mutum...
Ƴan sanda a jihar Uttar Pradesh da ke Indiya na neman wata amarya wadda ta harba bindiga a lokacin bikin aurenta. Wani faifain bidiyo da...
Rundunar ƴan sandan jahar Kano, bisa jagorancin kwamishinan ƴan CP Mamman Dauda ta yi nasarar cafke mutane 14 da ake zargi da aikata laifin satar...
Rundunar ’yan sandan Jihar Legas, ta ce nan ba da jimawa ba za ta gurfanar da mutum shida daga cikin 19 da ake zargi da aikata...
Rundunar ‘yan sandan jihar Ogun ta kama wasu mutum biyar da take zargi da kasancewa ‘yan ƙungiyar asiri da suka yi shura wajen tono kaburbura domin...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Nasarawa ta kama wasu mutum biyu da ake zargi da yi wa wata yarinya kurma mai shekara 15 fyade...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta ce a shirye take ta samar da tsaro a lokacin zaben gwamna da ’yan majalisar dokoki da za a...
Yan sanda sun gano shirin wasu ’yan siyasa na dauko hayar bakin ’yan daba zuwa Jihar Kano don tayar da rikici a zaben gwamna...
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta ce jami’anta sun kashe wasu mutum biyu da ake zargi da garkuwa da mutane a garin Rafin...
‘Yan sandan kwantar da tarzoma sun yi artabu da dubban masu zanga-zanga da suka yi dandazo a harabar majalisar dokoki ta birnin Athenses a wannan Lahadi,...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce ta kama mutane 85 waɗanda ta ke zargin ‘yan bangar siyasa ne tare kuma da ƙwato muggan...
Wasu magidanta su biyu, Suleman Adamu da abokinsa Amadu, sun shiga komar ƴansanda a Jihar Adamawa bisa zargin su da yin garkuwa da amarya a...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta yi bajekolin wasu matasa da ta cafke bisa zarginsu da lalata allunan ’yan takara a sassa daban-daban na Jihar. ...
Wasu ’yan bindiga sun kashe baturen ’yan sanda (DPO) na yankin Paiko, hedkwatar Karamar Hukumar Paikoro da ke Jihar Neja, SP Mukhtar Sabi’u,...
Ana fargabar wata matar aure mai ’ya’ya tara ta rataye kanta ta bar jariri mai wata hudu a duniya a Jihar Borno. Gab...
‘Yan bindiga sun yi wa tawagar jami’an tsaron ɗan takarar mataimakin shugaban Najeriya na jam’iyyar PDP Ifeanyi Okowa kwanton ɓauna tare da kashe ‘yan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ’Yan Sandan Jihar Enugu ta kama wata mata kan zargin ta da sayar da katin zabe a maimakon raba su...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA A ranar Larabar da ta gabata ne rundunar ‘yan sandan ta gurfanar da wani mutum mai suna Edmund Uzoma...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta samu nasarar cafke wasu matasa biyu da zargin yin garkuwa da wasu yara da...