DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan Jihar Jigawa ta cafke wasu mutum hudu da take zargi da ta’adar garkuwa da mutane a Karamar Hukumar Ringim....
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta gargadi jam’iyya mai mulki ta New Nigeria People Party (NNPP) da jam’iyyar adawa ta APC...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kwanan nan ne Karamar Ministar harkokin ‘Yansanda, Imaan Suleiman Ibrahim, ta sanar da umarnin Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu na janye jami’an...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mahara dauke da muggan makamai sun kai hari kan hedikwatar ’yan sanda da ke Jihar Adamawa. Rugugin luguden harbe-harben maharan a cikin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar ‘Yansanda ta fitar da sanarwa cewa mako guda ya rage kafin ta rufi shafin daukar sababbin ‘Yansanda a fadin Nijeriya....
DAGA MUHAMMAD ZAHRAD Rundunar ’Yan Sandan Jihar Gombe ta kama wata mata mai suna Biba Mohammed bisa zargin ta da kashe mijinta ta hanyar yi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta kama Usman Yusuf mai shekaru 20 da kuma Ibrahim Aliyu bisa zargin sata a wani...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar Sojan Najeriya ta daya ta ce dakarunta sun yi nasarar kashe wasu ‘yan bindiga shida da ake zargin ‘yan bindiga...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta cafke wasu mutane biyu da ake zargi barayin shanu, Umar Musa da Idris Ismail, tare da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rundunar ‘yan sandan jihar Neja ta damke wata ‘yar aikin gida mai suna Joy Afekafe ‘yar shekara 14 da haihuwa bisa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta ceto wasu mutum hudu da wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne suka...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan sandan jihar Borno a jiya ta tabbatar da cafke wasu mutane biyu, Adamu Ibrahim da Bukar Wadiya bisa zargin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yansandan jihar Kano ta karyata zargin da ake yi mata na kitsa wani shirin daukar masu laifi aiki da sunan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jami’an Rundunar ‘yan sanda da jami’an hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA) a jihar Kogi sun...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ana fargabar cewa wasu ’yan bindiga sun kwashe wani adadi da jama’ar kauyen Yola da ke Karamar Hukumar Karaye a Jihar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar yan sandan jahar Kano ta cafke wani matashi mai suna Abdullahi Sagir ( Yellow) mazaunin unguwar Dan-Agundi dan shekaru 25,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar yan sandan jahar Kano ta samu nasarar cafke wani matashi mai Shu’aibu Sani , dan shekaru 22 mazaunin unguwar Yar’aduwa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ƴan sandan Jihar Kano ta ce ta kama mutum 29 ɗauke da makamai da kayan maye a lokacin bikin Maulidi...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rundunar ƴan sanda a jihar Legas ta ce tana tsare da tauraron waƙoƙin Afrobeats, Naira Marley kan mutuwar tsohon abokin aikinsa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumomin kasar Indiya sun kama sama da mutane dubu daya a arewa maso gabashin kasar a ranar Talata a wani bangare...