Martanin Murja Ibrahim Kunya bayan yan sanda sun bayar da belin ta. Rayuwa kenan Allah ka cika zuciyar mu da soyyayyar Annabi wai Abokin ka...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN An kashe wani mutum a wajen gangamin yakin neman zaben jam’iyyar APC a Karamar Hukumar Kazaure ta Jihar Jigawa. Kwamishinan ‘yan...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA An kashe wani jami’in ‘yan sanda guda a dare ranar Juma’a, lokacin da wasu ‘yan bindiga suka kai hari wani...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ’yan sandan jihar Filatu ta cika hannunta da wani fasto da ake zargi da karyar an sace shi,...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Rundunar ‘yan sanda ta jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin Najeriya ta ce jami’anta sun samu nasarar kama...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wasu mahara sun kone ofishin ’yan sanda na yankin Afor Atta da ke Karamar Hukumar Njaba a Jihar Imo. ...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN ‘Yansanda a Jihar Legas sun cafke wani magidanci mai shekara 49, mai suna Lawrence Itape, da ke zaune a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Karancin ruwa ya mamaye unguwar Hotoron Danmarke da kewaye sakamakon yajin aiki da zanga-zanga da masu ga-ruwa suka yi....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan Jihar Anambra ta tabbatar da cafke wani mutum mai suna Matthew Nwankwo, wanda ake zargin shugaban...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yan bindiga sun kashe mutum takwas yayin wani hari na daren ranar Talata da suka kai kauyen Wumat da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dubun wani dan bindiga ta cika bayan musayar wuta a kauyen Madugu da ke babbar hanyar Galadimawa zuwa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN ’Yan sandan sun kashe ’yan bindiga bakwai a kauyen Kumbashi da ke Karamar Hukumar Mariga ta Jihar Neja. Mista...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan Jihar Yobe ta tabbatar da cafke wani magidanci bisa zarginsa da tsare matarsa na tsawon...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN ’Yan bindiga sun kashe mutum hudu ciki har da wani sabon malamin makaranta da aka dauka aiki a...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Sabon Kwamishinan ‘yan sandan Jihar Kano, CP Mamman Dauda, ya sha alwashin yin amfani da na’u’rorin zamani domin dakile...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kuros Riba ta tabbatar da ceto wasu jami’anta uku wadanda matasan yankin Ndon Owong, cikin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH An damke wata mata mai shekara 30 kan zargin yin amfani da wuka ta kashe...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Asirin wata mata mai suna Maureen Wechinwu mai kimanim shekara 44 a duniya, a lokacin da ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Bidiyon wasu awaki da suka shiga motar sintiri ta ’yan sanda suka cinye takardunsa a garin...
DAGA MUHAMMAD D MUHAMMAD ZAHRADEEN Wani matashi ya makure mahaifinsa mai shekara 90 ya kashe shi saboda katin cirar...