News
Rundunar Yan Sanda Sun Kama Mutane 6 Da Suka Nuna Rashin Da’a Ga Mai Martaba Sarkin Kano
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN.
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce ta kama wasu mutane shida da ake zargi da rera kalaman batanci ga maimartaba Sarkin Kano yayin bikin kaddamar da asibitin yara na Hasiya Bayero ranar Lahadi.
Da yake zantawa da manema labarai a jiya, kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano, Mohammed Usaini Gumel, ya ce wadanda ake zargin suna rera taken “Sabon Gwamna, sabon sarki.
Gumel ya kara da cewa, ‘yan sanda sun yi amfani da fasaha wajen zakulo wadanda ke da hannu a al’amarin, inda ya kara da cewa ana ci gaba da gudanar da bincike domin zakulo wadanda ake zargi da daukar nauyinsu.
-
Opinion5 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News1 day ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
-
News7 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
