Connect with us

News

KARIN KUDIN MAKARANATA:NANS Ta Yi Barazanar Rufe Harkokin Ilimi A Jami’ar Bayero Kano

Published

on

Spread the love

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN.

Kungiyar dalibai ta kasa (NANS) reshen jihar kano, ta yi barazanar rufe harkokin ilimi a jami’ar Bayero Kano saboda karin kudin karatu da aka yi a baya-bayan nan.
Hakan na kunshe ne a cikin wata takarda mai dauke da sa hannun Shugaban kungiyar Kwamred Ismail Ahmad Maishinkafa.

Sanarwar ta ce “A matsayinmu na shugabannin dalibai a jihar Kano, mun himmatu wajen samar da walwalar dalibai”.

Advertisement

Rundunar Yan Sanda Sun Kama Mutane 6 Da Suka Nuna Rashin Da’a Ga Mai Martaba Sarkin Kano

Sanarwar ta kara da cewa “Za mu sanar da rufe BUK a mako mai zuwa har sai mun cimma sakamakon da ake so.”
Kungiyar Dalibai ta baiwa Jami’ar wa’adin mako guda don sauya shawarar da ta yanke ko kuma ta fuskanci sakamako.

A baya-bayan nan dai jami’o’in gwamnatin tarayya a Najeriya sun kara kudin makaranta wanda da dama daga cikin ‘yan kasar ke ganin ya sabawa manufofin da ba su dace ba.

Advertisement
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *