Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Kano ta yanke wa wata mata mai suna Raya Haruna hukuncin daurin shekaru goma a gidan yari bisa...
Babbar Kotun Tarayya da ke Jihar Katsina ta yanke wa wata mata mai suna Hauwa’u Mukhtar hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan samunta da laifin haɗa...
Gwamnatin Tarayya ta kashe kimanin naira biliyan 57.78 wajen ayyukan tsaro a cikin watanni huɗun farko na shekarar 2026, duk da cewa hare-haren ‘yan ta’adda, ‘yan...
Yanbindiga sun yi garkuwa da dattijan garin Magamin Diddi da ke Ƙaramar Hukumar Maradun a jihar Zamfara su aƙalla 50 lokacin da suka je tattaunawar sulhu....