Sports
Premier League ta amince da sayar da Chelsea
Advertisements

Daga Muhammad Muhammad zahraddin
Hukumar kula da gasar firimiya ta kasar Ingila ta amince sayar da Chelsea kan fam biliyan 4.25 da Todd Boehly mai ƙungiyar kwallon baseball na Amurka LA Dodgers ya yi.
Advertisements
Advertisements
Hukumar gasar ta ce masu kamfanin sun tsallake binciken da ta gudanar.
An sayar da Chelsea ne kafin ɗaukar mataki kan mai ƙungiyar Roman Abramovich saboda alakarsa da shugaban Rasha Vladimir Putin.
Yanzu cinikin ya dogara da amincewar gwamnatin Burtaniya da za ta bayar da lasisin cinikin.
Advertisements
Advertisements

Advertisements
