Connect with us

News

Jiha 12 sun kaɗa ƙuri’unsu zuwa yanzu APC

Published

on

Daga maryam bashir musa

 

 

 

 

Wakilai daga jihohi 12 ne suka kaɗa ƙuri’unsu zuwa yanzu yayin da jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya ke ƙoƙarin zaɓar ɗan takararta na shugaan ƙasa a zaɓen 2023 mai zuwa.

Advertisement

Buhari ya roƙi ‘yan Najeriya ‘kada ku ƙyale PDP ta mayar da Najeriya baya’.

Jihohin su ne Abiya da Kano da Adamawa da Katsina da Delta da Cross River da Osun da Ogun da Borno da Neja.

 

Sauran su ne Binuwai da Nasarawa da Bauchi.

 

Yawan daliget ɗin da suka jefa ƙuri’a

Advertisement

 

Abiya 50

Adamawa 62

Cross River 54

Delta 73

Ogun 60

Advertisement

Osun 90

Neja 75

Binuwai 64

Bauchi 55

Borno 81

Katsina 102

Advertisement

Nasarawa 39

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending